[Audio + Video] Lilin Baba - Kalar Aure ft Umar M. Shareef x A Wamba x Deenzeen Arewa

Kalan Aure

Ko ba a fada ba, kai da gani ka san wagga waka za ta katukar kayar aradu. Ina masoyan wadannan gaggan mawaka suke?

Ku sauke sabuwar wakar Lilin Baba, Umar M. Shareef, A Wamba da Deenzeen Arewa mai taken "Kalar Aure" mp3 download.

Kazalika,  mai rankatakab muka zo yi muku yau, za ku iya kallon bidiyon wakar ma yanzu-yanzu daga shafin nan namu.

Ku kalli bidiyon wakar a Youtube:

Ina masoyan Audiyo? To, za ku iya saukeshi daga cikin sauki. Ku dauki audiyon gashi nan kasa.

{getButton} $icon={download} $text={Download Mp3}{getButton} $text={TELEGRAM CHANNEL}{getButton} $text={WHATSAPP GROUP}{getButton} $text={HAUSAEDOWN TV}

Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post