[Book] Illar Hausa Novel Complete by Fharedah Abbakar Mobil

Illar Hausa Novel

Title: Illar Hausa Novel

Author: Fhareedah Abbakar Mobil

Category: Fiction

Doc Size: 289KB

Doc Type: TXT

Pub Year: 2020

Description: Sauke cikakken littafin marubuciya Fhareedah Abbakar Mobil suna "Illar Hausa Novel" complete hausa novel muka kawo muku. A text document, pdf, docx ko epub. Za ku iya daukarsa.

Book Teaser: A rayuwata zan iya daina kome amh ban da karatun novel. Sadda ina karama babu abinda na tsana da ya wuce hausa novel. Saboda ina ganin yadda banana ya tsani ya ga yayye na suna karantawa yayi ta fada ni kuma abinda baba ba yaso nima bana son shi. 

Sunana Amenatu amh yan gidan my na kira na da meenah baba ko su CE ta mama , mu 7ne gun mamanmu Yaya Aliyu ne babbah,saifullah na bi mashi se aunty naema da aunty Hajara se Yayah USMAN se ni meenah auta. 

Duk yan gidan mu suna ji dani saboda nice auta . babanah ba wani me kudi bane amh yana da rufin asiri coz v.principal ne amakarantar jeka ka dawo g.c.k katsina. 

Mamana kua house wife CE tana sana at ta ta dinki sosai ta iya dinki Daga ungua ungua kawo mata dinki ake inde kaje unguar yari kace gidan aunty luba me dinki a kaika. 

Yayah Aliyu da Yayah saif su suka fara kawo novel a gidan mu amh na yaki suke karanta wa.tunda na kyalla ido naga baba baya so shi kenan na sami abin sheda da na gansu da littafi koda kua ba novel bane se na kai sheda gun mama. 

Duk kua randa suka kuskure littafin yaje gun mama ko baba to sunan su sorry Dan se sunsha fada kana a yaga littafin gabansu hakan naman dadi. 

A gani na basa jin maganar iyayensu ne.

Yayah naema da Yayah Hajara kua ba ruwansu da novel ko kadan bai damesu ba .yayh naema ta maida kai ga dinki Yaya hajar kunshi shine sana ar ta. 

Ta iya kunshi sosai a lokacin Yaya alee ya gama secondary da saif , Yayah naema na ss3, Yayah Hajar ss2. Ni kuma ena primary 4.

Yaya usee yana jss 2. Akwaini da son kudi duk yan gdanmu sun Sani da son kudi SBD kudi zan iya fada da koa a gdanmu , wani lokaci in suna takala ta sukance meenah da kudi se su bada amsa kudi suna Dan yi man waka nu kua inta kunbure2 ena cewa was yaki kudi dunia.

Koda mama zata ungua na rinka kuka knn se ta ban kudi in ba haka ba har ta dawo ungua INA kuka .5 or 10 naira ne zasu siye kuka na gun mama. 

Ena zaune dakin mama ena yanka kayan diyar babynah da baba ya siya man katua mama tace tashi ki kira man usman in ayki green house yanzu. 

Na kalleta na Dan marere CE "mama nifa kika ma alkawali zaki ayka.". " aa meenah bakya iya zua wnn rincimin mutane ena zaki dasu gashi ke ba tsawo ba tashi haba kije ki kiramn shi Saudi nke." Na tashi Ina sunburo baki na nufi dakinsu da yake dakinsu cikin GDAn yake , ena ko shiga naga Yaya saif ya boye Abu under mattress. 

Ya kallo ni yane autar baba. Ina ganin haka na gano shi baya da gsky , na nufi Inda yake ina murmishi na zauna kusa da India ya soka book din nave" wai kaji mama bana iya zua green house ni daya" yayi dariya yace " In banda abi ki meenah ena ke ena zua green house" . 

Nayi murmishi hade da Sa hannu na gurin ena tabe baki zanyi magana yace " ke me kike nema anan" ya fada yana daure fuska nace " Abu na ne fah zan dauka " ya wurgoman harara common stupid leave here " ya fada yana Nina man hanyar fita nace " nifa Yaya saif abina zan karba " ay kua ya daka man tsawa in fita ni kuma naki ya taso se bugan na fasa uwar kara tamkar ya caka man knife. 

Aykua sega mama dasu Yaya Hajar da gudu suna fadin lpy me ya sameki . ni kua se kuka nake ina kara Daga murya ina nunashi .mama ta kalleshi " me tama ka doke ta"? Yarasa me zece se kame2 yake nace " wai zan dauki abina under mattress ya hana ni " mama tace ya matsa na dauka yace shifa ba komi gun ta mai tsawa ya matsa tana fadan baka da gsky ne . na taso na Daga mattress se ga book ya fito na ko kllo mama nace mama king a ko novel nefa yake boyewa. 

Ay kua mama ta dauka ta kalle shi tayi tsaki ta fita . ya wurgo man harara "wlh zaki Sani fice ban wuri " aunty Hajar ta jani tana dariya tace " Yayah naema wlh plan ne meenah ta hada ". " eh man ay na lura da Ita , me yasa bakya rufa ma ya. 

Uwanki asiri ?" "Tab in basa jin magana ne shiyasa ance su daina sunki " dariya suka kama suna Allah ya shirya ni.

Rayuwar aunties dina na birgene kansu hade yake tamkar twins sister s kome nasu iri daya suke gashi kuma sun fini kyau shi yasa sometimes nake jin haushin su suma. 

Yau a skull Hausa teacher din mu ya fara karanta mana magana jari littafi na daya , na natsu INA sauraren fasaha da hikima irin na waziri aku take naji INA balaen son magana jari gasjhi ban iya karatun Hausa ba. 

Ay kua ena komawa gda na Sa su AUNTY a tsakiya seda suka fara koya mn hausa , cikin 3dyz na Dan iyata small2 . baba kua da na matsa mashi seda ya siyo man shi boo1,2&3 na kua samu abinyi kullum banda ayki se karatu.

Dan koyon dinki da na fara ma nadaina . a skull ma banda ayki se karanta lbarin magana jari tun baba bai magana har ta kai ya man magana akan na rage karatun na.

Su Yaya kua gaba ta kaisu SBD babu me takura masu da kaisu sheda. Munshiga primary 5 alokacin ne na hadu da kubra transfer student CE ta dawo skul dinmu itake ban labarin novel take fada man yayunta na karantawa nafa mata nima brothers dina na karantawa .ta kance meenah me yasa bakya karantawa labaran so sweet.

Na kance aa banaso babana baya so se tayi dariya tace aynima Abbah na baisan INA yi ba se nace kinji haushi da baki jin maganar iyayenki. Kwanaki na tafiya har kubra ta hillaceni kullum muka zo skull se ta ban labarin novel din da ta karanta. 

Yau tun da taxo take CE man yaufa akwai news wani novel ne na karanta me Dan karan dadi. Ni kua kakare nake mu sami free period ko ta labarta man . 

Ay kua naji dadin shi sosai ban taba jin lavari da ya kwanta man irin kundin tsatsuba ba , na rinka santin shi se de ta datse man Daga part2 kullum in tazo nace taci gaba se tace basu samo part3 ba . abin ya damen gashi INA balaen son cigaban kuma banda Wanda xan tambaya yaban da ace INA good time da su Yaya am very sure za su samo Mani. 

Har wata yar rama nayi banda ayki se tunani ena zan sami cigaban gashi ba barina ake naje market ba bare nasamo in ma munje to da su aunty ne. 

Yau tunda na dawo na rasa abinyi su aunty basa nan ba islamiyya mama kuma nata dinkinta na nufi dakin su Yaya alee na hau bincike ko zan Dan sami novel na rage kadaici inata bincike na cikin adakar Yaya alee naga kundin tsatsuba 1,2& 3 da kuma ci gaban shi matsatsubi Ban Sa San lokacin Dana fasa year kara ba hade da tsalle mama tace" meenah lpynki?" Mama wlh Barbie naga anayi ". 

Tsaki mama taja ta cigaba da aykinta. Nikua nasami guri na zauna na bude babin karatu da naji Dan motsi se in boye in yi bacci karya 2h amh ko Rani ban yi ba gashi na gaji na dauki books din na noye cikin siket dina dai dai kugu na fita ena mikar karya Yayah hajar tace "meenah ansha bacci ". 

Nayi murmishi Yaya naema tace "ay na leka ta daxu bata ma San nazo may be a time din takai paris" muka yi dariya mu duka . nace Nide yunwa nakeji Ku bani abinci kawai. 

Tun Daga nan na rinka fakaitar su ko zan sami damar idasa wa amh ban samu ba har dare yayi mun danyi kallo 9 aka kashe TV baba yace akwanta . kasancewar ana zafi yasa muke shimfida waje . koa da koa ba me kwana daki, haka aka kwanta koa na bacci amh ni se juyi nake . 

Wajen 12 na waiga left and right duk bacci suke na lallaba na shige daki na dakko book dina na dasa Daga inda na tsaya . ba nice na kwanta ba se ana kiran asuba na farko na tashi na boye books din kana nahau kujera na kwanta. 

Da asuba ba irin tashin da ba a man ba ammh naki tashi se bacci. Da safe ma haka na kasa tashi se bacci.

{getButton} $icon={download} $text={Download Book}


Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post