[Book] Masarautar Muce Complete by Hajara Mamy

Masarautar Muce

Title: Masarautar Muce

Author: Hajara Mamy

Category: Fiction

Doc Size: 427KB

Doc Type: TXT

Pub Year: 2020

Description: Sauke cikakken littafin marubuciya  Hajara Mamy suna "Masarautar Muce" complete hausa novel muka kawo muku. A text document, pdf, docx ko epub. Za ku iya daukarsa.

Book Teaser: sultana MASARAUTAR MUCE tana cikin tashin hankali matanenmu na cikin mayuwacin hali me yasa kina zaune a Ana bazaki Kai agajinki ba,hawaye sultana take wai ke wace me  yasa kikesan Sani cikin tashin hankali so kike  in tafi in bar kawona taya kike  tunanin Zan iya shiga wannan masarautar  nida ba juruma ba?keba jaruma bace amma Ai ke jinin sarautace, sarautar muce sultana you to do some thing,Kallan ta sultana tai taya Zan yadda dake Sannan taya kikee  ganin zanyi nasara ,murmushi matar tai zancen nasara karki damu kisa Allah a ranki zanca yadda kuma kika ki duba hannunki zaki ga wani zanen sarautar muce  ki duba DA kyau ,

Kallan hannunta sultana tai zaro ido  tai ganin Zane sosai a hannun ta DA Jan lalle ,Kallan mtar tai ya akai wannan zanen yazo hannuna wannan kuma Ai zanen MASARAUTAR gombe ce ,murmushi matar ke yi nasan ke yar baiwace sultana nasan zakiyi iya DA ga haka ta bace.

A razane sultana ta tashi daga bacci ta duk ta hada  zufa kamar wacce take filing  danbe  Tana wani zaro ido ga uban gashinta daya rufe Mata fuska shima yana daya daga cikin Wanda suka hada Mata zafi,ajiyar zuciya ta sauke tare DA nade  gashin Nata tayi  dunot sannan ta mike kallan hannunta tai wannan zanen ta ga ni amma bai Kai na mafarkin turuwa ba, MASARAUTAR MUCE ta fada a hankali Kai wlh ba ruwana ba wani masarauta DA zani kawai in jawa kaina ni ba Yar sarki ba sannan a turani masifa Ina mafarki ba gaskiya bane ,haka ta fice tana ta surutai abinta,.

Kallanta kawu yayi Wanda ke tatsar nonan shanu lafiya sultana kina ta zance ke daya?aa kawo bakiji dai dai ba gaskiya ni bana wani surutu,wanke wanke ta Fara sannan tai share sharen ta,lokacin kawu ya gama tatsar, ta hada murhu sannan ta dauki tulunta Dan zawa debo ruwa ,kallan kawu tai kawu na tafi karfa ka ce zaka tafi siyo koko DA kosai ka Bari Inna dawo Zan siyo.

Tabe baki yai saiki  ki rikeni Ai, au hakan yana nufin sai kaje kenan ?aa to mai zai Hana ficewa tayi batace komai ba tana fita ta Sani tsummata rufe gidan naga ta inda zaka  fita aiki tai tafiyar ta,.

Tana fita ya mike amma yaji kofan a rufe ba yadda ya iya daya wuce ya hakura ya koma ya zauna amma sai masifa yake wai ta raina shi,.

Sultana na fita DA tulu a hannunta sai hijab dinta tafiya take a hankali kamar ba zata taka kasa ba,wasu maza dake bayanta suke fadin sai iyayi amma ba auruwa ,dayan ya karba wazai aura Ai duk Wanda yai boko tofa ya gama Dan Dan iskane sosai bafa kadanba,duk suka sa dariya ,sultana dake gaba ta tabe baki ,tin rashin auren na dumunta yanzu ya daina damunta ta barwa Allah komai tasan bazai manta DA ittaba ,.

DA haka taje rafi ta debo ruwa ta wuce gidan tana murmushi Dan tasan yau kawu namantane kawai bazaicoba.

Also Download: Masarautar Jordan Complete by Maman Fareesah

DA sallama ta shiga gidan bai bai amsa mataba ,ittama bata tamkaba illah murmushi datai ta ajjiye ruwan ,karasawa gunshi tai kawu kawu in siyo mana konun DA kosai baice Mata kamoiba juyar DA Kai yayi ,hakan yasa ta zauna kusa dashi tana dariya kawu maganafa nake, to kayi hakuri kaji,kallanta yayi wato tsabar kin rainani zaki wani rufeni ki tafi kamar danki ko? To yi hakuri kawu inkai fushi dani bansan inda zansa kainaba ta fada alamar zatai kuka naji ya fada tare da dakko kudin ya mika mata, ta karba tana murmushi, sultana Ya fada hakan yasa ta juyo karki kula abun da Yan garin nan suke miki ni AI ina tare da ke koma Maye ni kaina nasa baki dace da samarin garinnan ba shiyasa ban wani damuba nasan lokacine naki mijin nanan zuwa, murmushin jin dadi tai kawu yana ganewa indai Tana cikin wani hali shiyasa take alfahar dashi, kiss Ta bashi a kumatu hade rai yayi nace miki bana San wannan iskanci ha, a dariya tai wannan ne iskan ci nidai Na tafi,. 

Layi ta gani agun kusan Amman ansa mata kunu, Tana ganin masu samari suna mikawa ana mazan shi ga wannan taron su karba musu Amman banda itta.

Kallan wasu mata sukai suna dariya Yan mata saidai hakuri ba saurayi to wlh indai kema ba zama Na miji kikai ba ba zaki taba samuba, kallan su tai kunga dai danazo nan gun ba Wanda naiwa Magana a cikin ku to Dan Allah bana san neman masifa, matsowa kusa da itta sukai KO zaki dake mune? Eyye saka fada suna dungure mata kai, da sauri wata dake can wani gefe tazo ta shiga tsakiya ta hade girar sama da ta kasa ganin hakan yasa suka ja baya tare da fadin bafa dake akeba zaki zo ki wani shiga, Na shiga a dakeni mana yan rainin hankali waiku ME yasa indai mutun na muku shiru shiru kunfi rainashine, inafa kallanku komai da komai a idona aka yi ta juya Tana kallan sultana ke kuma kina tsayawa wadanda Ma kiika girma suna rainanki, mtswwwww taja tsaki tare da karban kwanon hannun sultana tana ture mutane ta shiga ba ruwanta da an rigata ta mikaa aka zubawa sultana sannan ta fito ta mika Nata, karba sultana tai tare da fadin na gode Nafi, hararar ta nafin tai tare da yin gaba abunta. 

Tafiya suke Nafisa na gaba sultana na baya, ittama kanta sultanan tsoran Nafi take dan karyarw mutun yace yana wannan kauyen baya tsoranta itta kan sultana tun ba yauba take San Nafi kasancewar ba ta da wata kawa, juyowa nafin tai ta jirata suka tafi, kallanta Nafi tai sanyinki yayi yawa shiyasa aka raina ki wlh ki koyi masifa, murmushi sultana tai tare da fadin to, hakan yasa Nafi murmushi tasan ba wani iyawa zataiba ta amsane kawai, kallan ta sultana tai ni ba masifa nake San ki koyamun ba harbi da baka nake San koya tunda babanki maharbine nasan kin iya, dariya Nafisa tasa hakan yasa sultana sakin baki Tana kallanta bata taba ganin Tana dariyaba, saitaga ta kara kyau da tana dariya, ganin kallan Da sultana take mata yasa ta tsagaita ki daina kallona haka kamar baki taba ganin ana dariya ba,murmushi sultana tai wlh kinfi kyau IN kina dariya ME yasa baki fiya yin dariya bane? Kallan Nafi tai zan koya miki Amman saikin cire wannan sanyin naki Dan zaki dan ban wuya wajen koyar dake, kallanta sultana tai da murmushi a face dinta da gaske zaki kiya mun daga mata kai tayi alamar eh, hakan yasa sultana rungumeta nima zan koya miki  murmushi kawai Nafi tai mata sannan sukaiwa juna sallama.

Da farin ciki ta koma gida Ta zuba musu abinci suka ci kallanta kawu yayi sultana Ya naga kina cikin farin ciki? Kawu ina nafi Yar gidan maharbi zata koya mun harbi ne,zaro ido yayi ME zakiyi da harbi kuma? Shiru tai Tana kame kame itta a zahiri kawai zata koyane saboda masaurautar da zata gara ta fara practicing tun yanzu, kawune ya katse ta KO duk Na shirin tafiya masarautar taku ne? A razane taste kalleshi, murmushi yayi yana kallanta karki wani damu nasan komai game da mafarkin ki, dama ban fada miki bane so nake inga KO zaki fada mun amma kikai shiru,sultana ni na Sani ke Yar sarautace kawai boye miki nai saboda nafisan ki gane da kanki.

Sultana bani Na haifekiba, kallan shi tai duk ya sata cikin wani hali, karki damu bari IN baki wani labari.

Can baya wasu shekaru ina cikin noma a gona naji wani hatsari alamar motace ta shigo wannan gonar ta buge da bushiya ,hakan yasa na ajjiye abun da nake Na nufi gun ina zuwa naga wata ta fito daga motan duk jikinta jini ga wuka a bayanta hakan yasa hankalina yai Bala, in tashi da sauri Na karasa gareta ina zuwa ta miko min ke, tare da fadin bawan Allah alfarma nake neke nema Dan Allah ga yataa ka rike Ta da amana, ta bude Bayan mota ta dakko min wani akwati,. 

GA wannan kadarar dana taho da ittane ke saka wannan yarinyar a makaranta tayi karatun arabi da boko badan halina sannan abu daya zan fada ma itta jinin sarauta ce Yar sarki ce babanta yana can, kallanshi tai yanzu ina ne nan,? Masaaya kauyen birnin kudu jahar jigawa, jijjaga Kai tayi, Amman baiwar Allah wacce masauta? Gombe, dai dai lokacin mukagi ana ga motar ta can, Da sauri ta kalleni ka tafi plz, Amman baiwar Allah ki bari IN taimaka miki mana, Dan Allah ka tafi, Da sauri nabar gun na Bayan wani dutse, Tana tsayea agun sai hakin mutuwa take Dan kuwa tasha wuya ba kadanba har sukazo, suka sameta dariya suka dinga yi, an fada miki duk wani gudun ki zaki guje mana ne? Batace musu komai ba, kallanta yayi ina yarinyar, wani kallo tamai hakan yasa ya dauketa da Mari, ta dafe gun tanaa kallanshi yanzu Hafiz ka rasa damai zaka saka mana sai da haka, eyye ya fada yana kallanta ku suwaye zamu tsayan muna kallanku kuna mulki mu kun barmu a can aikin banza kallan suran yayi ku duba min inda takai yarinyar haka sukai ta dube dube basu ganmu ba, sannan suka dawo suka sanar Mai basu ganiba,a ido a kan idona ya dakko bindiga ya harbeta sannan sukai gaba,. 

Nayi kuka Dan ban taba ganin abu irin wannan ba, cikin gari naje na sanar da mai gari Amman ban fadi kudinki da taban ba, haka akai mata sutura aka kaita makwancinta,. 

Haka nakaiwa Matata ke ta kula dake har kika girma shine Na Saki wata makarant anan birnin kudu GREAT ALBARKA INTERNASIONAL SCHOOL, anan kikai primary zuwa jenior zaki tafi secondary Allah yaiwa Matata rasuwa Bayan kwana bakwai kika tafi makarantar Dutse wato Dutse model, to kinji yadda abun yake,. 

Sultana da duk tayi wanka da hawaye batace komai ba kawai ta wuce daki a Daki ta kwana tana kuka bata gani bataji wannan kenan.

Washe gari kamar yadda sukai DA nafisa haka kuwa akai bayan ta gama aikace aikacenta ta wuce gidan su nafi ,nan suka Fara abun DA ya kaisu (nidai nace wannan Abu kamar a littafin yaki),.

Tafiya yake cikin kasaita DA gani ranshi a bace yake,yana zuwa ya kalli dogarin dake gun nan take ya zuba yana kwasar gaisuwa daya daga cikin yarima sultan ya Fara magana ka fadawa mai martaba yaranshi mai jiran kujera yana sallama ,DA Sauri dogaran yai ciki ,ba,a Dade ba ya fito ,sarki yana mai barka DA zuwa,ba tare DA yarima sultan hace komaiba ya shige ,dogaran suka kwashi gaisuwa kafin suka fice suka basu GU,.

Yarima sultan ya mai DA kallanshi ga sarki kafin ya Fara magana a hankalin yanzu abbah kana gani komai yake faruwa a wannan MASARAUTAR karfa ka manta wannan, MASARAUTAR MUCE hade rai sarkin yayi me kake bukatane ?yanzu abbah ace a wannan !MASARAUTAR kullun sai anwa Mata fade sannan a dinga kisa alhalin nasan dasa hannunka taya kake ganin zata gana DA Allah a ranar gobe kiyama ,sake hade rai sarkin yayi yanzu zuwa kayi kaimun rashin kunya kome? Kayi hakuri abbah indai abun DA na fada ya kona ma rai amma Ina bazai yuyuba ace Ina gani Ana abun DA bai daceba sannan  into shiru yanzu inkaine akewa yayanka haka zaka ji dadi ?yanzu fisabilillahi ace kana ganin talakawa a wani halin ba zakai ba DA agajinkaba for how long zasudinga suffering kodan ba Kaine make suffering akaiba ,amma shikenan indai kaki barina in dau mataki Allah zai kawo mai yaye musu Masan kuma in Allah ya aiko kaima zakantafine nasan kaima mugune abbh na Sani tunda kaimkasa aka kashen yayanka akan wani Abu waishi mulki ,yana kaiwa nan ya fice rai bace ,DA kallo sarkin ya bishi zuciyanshi na tafasa lalai sai ya dauki babban mataki harshi danshi sultan ke fadawa haka ,.

DA sallama sultan ya shiga ban garen maman shi ,hakan yasa masu Mata hidima ficewa ,zama yayi baice komaiba ,murmushi tayi nima mulkin za,amun har sai na Fara yin magana kafin aimun ?Ina wuni ya hutawa ?lafiya qlau sadauki kina lafiya naga fuskarka haka ?amma wlh matanen MASARAUTAR nan suna cikin wani hali ya Kama akai musu agaji ace a kullun duk dare sai anyi wa Mata fade haaba ya kamata as an abunyi watarana zamu budi I do muga ba mutane a wannan MASARAUTAR, kallanshi tai itta tasan danta mai adalcine amma ya ta iya mujinta halinshi saishi amma ya ta iya dole saidai suyi adduar Allah ya kawo. Mai taimako,.

Hira sukai irin na uwa DA danta sannan yai Mata sallama ya wuce ,.

DA sallama sultana ta shiga gidan ,zama yayi kusa DA kawu,ya akayi DA fatan an iya Harbin tunda mai harbi like San komawa ?dariya tai kawu Ai ba wuyama har. Na iya ,murmushi kawu yayi to Allah ya taimaka ,Kallan kawu tai ,kawu Ina San zuwa gombe taya Zan iya shiga wannan masarautar ,zaro I do yayi a kice abun yazo inji mai tsoran wqnka ?hmmm kawu kenan bana San  tafiya in barka amma ya na iya door inje zanje in dauki fansa ne ya zama  dole DA banyi niyar zuwaba amma yanzu inasan zuwa Inaji a jikina zuwana can alkhairine ,jijjaga Kai yayi wannan haka yake karki damu DA kaina Zan kaiki can gombe zamuje can amma taya kike ganin zaki iya shiga wannan masarautar ?a matsayin baiwa mana ,matsayin baiwa hakan kina ganin ya miki ?to kawu inba tanan ba Ai banda hanya ,tonshikenan yaushe kikesan zuwa ?gobe ta fada mai ,DA wuri haka kice yau zama shirya amma bakiwa kawayenki sallama ba ,kawu Ina naga kawaye nafisa kuma nace mata zanyi tafiya ,mikewa yayi Allah ya kaimu goben ameen.


Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post