[Book] Samarin Shahi Complete Hausa Novel by Surayya HMS

Samarin Shaho

Title: Samarin Shaho

Author: Suyayya HMS

Category: Love Story

Doc Size: 903KB

Doc Type: TXT

Pub Year: 2018

Description: Sauke cikakken littafin marubuciya Surayya HMS suna "Samarin Shaho" complete hausa novel muka kawo muku. A text document, pdf, docx ko epub. Za ku iya daukarsa.

Book Teaser: Kallon ta take cike da tashin hankali tana cewa" __SARAH!!!!!Stop it sarah, ure overeacting ki ajiye kwalban nan haka ya ishe ki" ,sarahn na tsaye  bata ce komai ba sai dai tayi yunkuri ta yi wurgi da kwalban giyan data sha daga sama har kasan benen da suke zaune akai_ .

 _hawayen da ke bibiyan kuncin ta ta share ta mike straight ta kama hanya zata bar wajen_ "

Anan Catherine ta tsare ta _c'mon stop!ena zaki je kuma? Look dare yayi fa, its to 1.00 see? Tayi nuni da wrist din ta 'a dame amma kuma still sarahn bata ce koma ba don layi take sosai ta kame kanta dake bugawa tana maida nunfashi_ .. 

 _A  dame catherine tace tunda bazaki ce komi ba zo nan kawai na kai ki daki ki kwanta ure stressed..Bata damu da shirun nata ba sai ta dan jawo hannun ta da niyyar kaita dakin kamar yaddaa tace amma sai sarahn taki motsawa kuma gaba daya ta sa iya karfin ta ta fincike hannun ta ta dan ja baya kadan ta daure fuskan idanun ta sunyi jajir sun kumburo_ "

Kallon kallon suka maida ma juna _cikin muryan layi wanda daga ji kasan bakuwa ce a shan giya tace'ki bar ni haka,just shut up cath' juya wa tayi a hargitse da alaman zata bar wajen tana yi tana magana cikin i'i na' tana cewa "ina zuwa cath relax, kar ki damu emmm? i wll be back ..n..iii bana jin da..ddi ne,daga nan ta wuce tayi gaba abun ta.._ 

 mota ta fincike tana tafiya tana tuno da gawar vashika da kuma maganganun mahaifiyar vashikan yau a motuary da suke je da yamma ita da mahfud da team din ta

listening to all the sobby voices na matar a kwakwalwar ta ya sa ta slow down sosai da tukin data keyi tana jin bugun zuciyan ta cikin radadin jimamin tuno da rayuwar ta a baya.

 bata tsaya ko ina ba sai "rai walia hotel india room56 ta hauro,ta tsaya bakin kofar kusan minti 10 sannan ta sa hannu ta shiga knocking. 

 _Yes! Ya fada da calm and sweet voice dinsa a lokacin da ya bude kofar tare da sauke idanun sa akan nata da suke cike da maye da rudewan tunani"_ 

 Cikin tsananin mamaki ya daskare a tsaye yana kallon ikon Allah "innanallhi wa inna ilahi rajiun SARAH? What happen meye ki keyi  haka?"bata ce komai ta wuce shi ta shigo ciki, tana zama kan gadon nasa ta fashe da wani irin sassanyar kuka tare da kife kanta akan gwiwan ta"

hankalin sa ya tashi sosai so ko juya wa baiyi ya sake kallon ta ba,jikin sa har wani rawa yake a ranshi he just wonder if ba sarahn sa bane a gaban sa yau acikin maye,don ba tantama data wuce shin yaji warin giyan hernessy mai karfi na tashi.tsaban ya rasa abun yi ya sa ya dada leko waje gefe da gefen door dinsa don yaga ko gizo yake gani,sannan ya juyo ya dube ta cikin rashin jin dadi yace "kin bani mamaki heroine,can you just stop this nonsense and explain to me yaushe kika fara shan giya kuma akan me? Are alright at all?.

Sai ta dago ta dube sa tare da yatsune bakin ta kamar karaman yarinya mai shirin kuka..kallon ta a hakan yasa ranshi ya dada baci har yana shirin daka mata tsawa"tuni itama ta mike cikin rudani tace "i dont know,ni ban san komai ba mahfud zaka saurare ni ne ko na yi tafiya ta?.

mamaki ya sa ya kasa magana yana binta da ido, yasan sarah tana da yawan daga hankalin ta akan cases din da suke facing musamman kwana biyun nan don kullum bata cikin hankalin ta,shi kansa yasan shes personally attached amma yau shine har da shan giya? 

'Bai taba kawo tunanin haka game da ita ba,kai dole ne ma akwai wani muhimmin al'amarin da sarah ta gano ko take boyewa a case din vashika..

ya raya a ransa ayayin da yake kallon ta.

"yunkuri tayi zata sake tashi ta fice jin yayi shiru bai amsa ba,kuma ta lura yana observing dinta ne.

"da hanzari ya sa hannu ya jawo ta ya zaunar da ita akan gadon calmly gefe da ita shima ya zo ya zauna yace "toh im all ears sarah,wa ya baki giyan toh?..tayi shiru ta sunkuyar da kai..cikin muryan lallabi ya kuma cewa.. sarah na,meyasa kika sha toh?ko baki san haramun bane ? baki san zai yi affecting career ki ba Ko?ure a public figure sarah kin manta ne? baza fa ki cimma burin ki a haka ba sarah you will.... 

Da wuri Ta katse sa da sssssssshhh,ai bani nasha giyan ba,nima bani akayi ka gane?

kuma ai da gaskiyan ta baka ga da dd..nana sssssha najjji sauki, sauki ba?

"baice komai ba don sai yanzu ya dada lura bata hankalin ta kwata kwata but shes in pain and now stammering heavily. 

..itama sai ta yi shiru kadan,..daga bisani sai ta nitsu kamar yadda shima ya nitsu yana binta da ido cikin kukan da already ta dade tana yin sa a hankali ta furta cewa"im so scared mahfud please help me  

Gaban ta ya tsugona yana mata kallo mai cike da kauna da kuma tausayi"

duk dama yau yaga tabbatacen rashin hankalin ta amma he still feel like tana cikin tashin hankalin da bazata iya rikewa ita kadai ba'

yace "duk laifi na ne sarah, i knew ure not ok da case din nan tun farko, gashi na kyale ki kin tafi ke kadai toh bari na hada miki ruwan wanka i wil get you some milk sai kishah kiyi bacci ure stressed.

ya mike zai tashi ta jawo hannun sa da karfi sai da suka karkace, kadan ya rage ya fada kanta gaba daya" wani dum yaji aran sa ita kuwa dan takaitaccen murmushi tayi ta dube sa tace am sorry.

 baice komai ba ya kuma mikewa zai tafi ta kamo hannun sa tare da binsa da lallausan kallo tace"hey listen to me,nasan zaka saurare ni.ni bana son nayi wanka yanzu so nake na fitar da wannan abun dake damuna na huta tayi nuni da zuciyan ta,

yayi saurin tsugono yace 

Ya dade yana damun ki ko sarah?Abun da kika dade kina jin shi aranki Ur pain right, Talk to me sarah shi ne? 

Kallon sa kawai tayi don bata san lokacin da  ta dada sauke wani hawayen ba

Kawai sai ta gyada kai a hankali sannan tayi shiru bata ce uffan ba.

 "shima shirun da yayi yana tunani ya sa ta sake tashi ta haura gadon ba tare da ta cire takalman ta ba ta rungume pillow tayi shiru hawaye na kan sauko mata

Kallo ya bita da shi"nasan sarah tsawon shekaru amma ban taba sanin wannan hidden pain din nata ba.

Ko hala shine yau take so ta gaya min"but why?

 tana cikin maye idan na saurare ta banyi kuskure ba?wont i be taking advantage of her sub consiousness?

ance wanda yasha giya hardly yake iya yin karya musamman idan abun yana matukar damun zuciyan sa.

"gefe da ita ya dawo ya zauna jiki asanyaye sai ta kawo kanta ta daura kan cinyar sa ta kuma sake hawaye cos jikin ta har ya fara daukar zafi.."

shiru ne ya dan ratsa wajen kafin nan ya sauke ajiyan zuciya"a ransa yace ina matukar kaunar ki sarah ure my life

...koma miye ne yau zanji kuma zan tsaya miki har rayuwar mu ta kare"i promise you..

nan ya shiga shafo gefen fuskan ta a hankali cikin sigar rarrashi har ya jawo ta jikin sa yana zaune ta dan lafe kan kirjin sa.

A sanyaye yace "heroine,please tell me now kar ki boye min komai'lets share ur pain together,kina bukatar hakan don bazan taba iya sake ganin ki a wannan halin ba"

shiga jikin sa tayi kadan ta dada lafewa akan kirjin sa tana maida numfashi a hankali alaman taji meyace din'hannu ta sa ta goge sauran tears din ta sannan ta shiga bashi labarin kanta.

{getButton} $icon={download} $text={Download Book}

Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post