[Book] Senator Son Complete Hausa Novel by Secret Writer

Senator Son

Title: Senator Son

Author: Secret Writer

Category: Fiction

Doc Size: 459KB

Doc Type: TXT

Pub Year: 2022

Description: Sauke cikakken littafin marubuciya "Secret Writer" mai suna "Senator Son" complete hausa novel muka kawo muku. A text document, pdf, docx ko epub. Za ku iya daukarsa.

Book Teaser:  *KAMAL...*

Kwance yake kan resting chair dake by d swimming pool syd ya d'ora  hannunsa akarkashen k'ansa  staring at d cloudy sky ..iska ke kad'awa mae sanyi soosae hkn yasa flowers  n trees na kad'awa .

ko'ina tsit ....sanye da singlet black da black 3/4 wando  which makes his fair skin more alluring...kallo d'aya za'a mishi a San dan Hutu ne ..fari ne kmar balarabe with his oval face ..yana da  cute luscious red lips and sleepy seductive eyes, contact brown keda shi  ga thick eye lashes kmar wata mace ...  

   eye brow din shi kmar ya yi carving ,looking extra ordinary black ..his nose is soo pointed har a baki ,and gashin kanshi bak'i ne da ratsen golden brown aciki ,anyi curling d'inshi  sae uban shinning dayakeyi waye an zube bottle of oil akai.

 ...gashin na da yawa sosoae hkn yasa curls d'in sunyi yawa...ga dimple kmar ansa nail da hammer anyi nailing cheeks dinshi,ko bae yi magana ba za ki gansu soosae... sae Sajen da ke gefen fuskar shi da ta sha gyran fuska wow mashaaAllah ...dirin shi kuma abar magana dan he has d best figure ever siriri ne kuma hakan bae yi Mae muni ba sbida yanada broad chest ...ga 6 packs dat can make girls drool... kae tsayawa bayannin kyanshi bata lokaci ne ... 

✨•✨•✨•✨•✨•✨✨✨

     Fans d'ina kunsan gu junpyoo na ckin boys before flowers?... zaku CE shi ne wlhy sadae yapi shi kyau nesa ba kusa ba...d guy is soo breath takingly beautiful😘😘..

     He's d only son to his multi billonaire father senator AYDIN sayeed..who owns an edge of paradise company called *KINGDOM*.... 

    A company d'in ba abinda baa  producing.kmar su bags,shoes, clothes,jeweries ,chocolate, biscuits, candies ,food items kae everything ma....  

     phone dinshi dake by d Syd table tayi ringing ...guards din dake behind him suka dauko su bashi..

*iPhone 7*ce gold plated yaduba ya ga best frnd dinshi k kira Wanda hkan ya sanya shi smiling dimples inshi suka yi appearing sae da wyt teeth dinshi wadanda  kmar annyi leveling dinsu suka fito ...wow Allah his smiles 

kills.

       ya d'aga  wayar ckin wani honey voice dinshi da "hy dude ,d oda Lyn frnd dinshi yace hi *HANDSOME* aw av u bn doing (zakuyi mamakin namiji da kiran shi *HANDSOME* bt hka kowa k cemasa both boys n gals men da women young and old ..)      

🎇✨🎇✨🎇✨🎇✨🎇

         Harara ya gallamasa Kmar agabansa yakae "wae u can't stop dat name siraj ko? " to ya na iya ay shi ne name din da kowa k kiranka...

   daman inaso in sanad dakae na shigo abj yanxu yaushe zamu had'uu? "Ok anjima ina gida Dan yau Sunday ban fita office ba ,siraj yace " till den bye, bye shi ma yace masa . da sauri d'ayan guards din shi suka karb'e wayar hannunshi......

 *MINAL...*

   _Sunday 3:30pm_...

          Sauri take yi ta fito gida kar tabar mamanta da ayki ....farin ta yellow ne shar Mae daukar ido .siraj na driving zae je inda friend d'insa kamal as they promised zasu had'u a yau agidan Mr handsome  ya hange minal daga nesa yana mamakin irin farin ta sae dae ya na k'arasowa ya na k'ara ganin kyanta 

      ...pink lips ke gareta  which decorated hr entire oval face ga idon manya- manya suna sparkling kmar rana brown contacts k gareta ga  thick long  eyelashes wara-ware waye ta Shafa kajol ....long pointed nose d'inta soo slim ...eyebrows ko kmar ba indiya baki ne soosae da shape waye tayi carving

             ...siririya ce

 amma duk da haka shape ne da ita kmar wata *model* ....she's average a wurin tsawo ..

           tana sanye da Pakistan red na  wando ,da doguwar Riga ta yafa veil d'in kayan ,Wanda  it's so silk ,hkan yasa iska ya kad'a dashi gashi kanta a bayyana bik'i ne  tilin ,sae santsi yake ya zubo har a gadon baya 

        ..a rikice ta waro idon ta manya- manya  ....tace  azuciyarta shike nan sauri ya jamin ban d'auko D'an kwali na ba gashi yanxu gyale na yabi iska ..kuka ta so ma yi tana bin gyalen har tsakiyar titi kmar marar hankali ...

           Siraj dake kallonta tun ya ganta sbda tayi matuk'ar birgeshi ta dauke mishi hankali completely....yad'auka hes just   daydreaming Dan yarinyar ta had'u Iya had'uwa kwae  ji yayi ya kad'e ta mota ....

      ✨•✨•✨•✨•✨ 🎇🎇🎇🎇🎇🎇🎇   

                A gigice ya fito motar gata kwance kan titi helplessly jini ke tsiyaya a kanta ....da sauri ya dauketa ...sae ji yayi kmar bae d'auki mutum akan rashin nauyinta...yace a raena anya mutum ce kuwa wata zuciyar kuma tace ba ka da hankali kuwa ka kad'e mutum ka tsaya wani silly thinking... 

         back seat yasaka ta aciki da sauri ya kunna motar sae kingdom international hospital with a very high speed ya isa hospital d'in .

      emergency ya nufa da yake ansan shi soosae, him being the best friend of the sole heir of kingdom and co ltd...kae tsaye aka shiga da ita emergency aka doctors suka hau kanta suka fara ayki...

    _30 minutes later....._

   Siraj zaune duk ya rud'e yana tunanin anya zata yi rae kuwa Dan tasamu rauni soosae ...wasu hawaye masu zafi ke  sauka akan face d'inshi ya dafe kansa da hannunsa 

      Kasa zama yayi ya fara safa da marwa a wurin ....can kuma ya tuna da kamal na jiransa ya zira hannu a pocket ya d'au wayarsa yaji tafara ringing dubawan da zae yi ya ga sunan kamal a screen a d'au wayar.

✨✨✨✨✨✨✨

        "Hy friend wae bazaka zo bane ....muryar siraj ckin sautin kuka ya ta da masa han kali yana cewa"friend accident nayi ...."na kasheta  cikin sautin kuka ya kasa k'arashe maganar hkan ya ida dabirta ma kamal lissafi yace "ka na ina? Muryar shi na sark'ewa yace kingdom hospital ...

     Tsinke wayar kamal yayi ya tashi da sauri ya wuce dressing room naashi ya caanja outfit zuwa  jallabiya fara ya sa cufflinks Da wrist watch Looking handsome as always 

     Ya fito da guards dinsa a baya all dressed in black suits da take gwiwa da white inner... Su biyar... Da sauri 

suka bude' Mae k'ofa yashiga lemosine white ...ya ordering driver sae *KIH*...

         Doctors dayake kap turawa ne a KIH sun pito emergency unit d'in sun nufi inda siraj yake Wanda gabada'ya k'wak'walwarsaa a dagule ya jiran su .."mr siraj patient d'inka tasamu sauki' because the accident is not that worse but she's  still unconscious ....zaka iya shiga ka ganta.....

    Shigarsa keda wuya sae ga kamal ya iso da sauri yayi hugging d'in siraj dake kuka kamar Yaro yana consoling d'insa"inshaaAllah she will be fine..da haka ya kwantar da hankalinshi 

      Shiga sukayi suka Sameta k'wance tana bacci heavily 

Kallo d'aya zaa ayi mata asan ta wahalaa ..ha ka sukayi ta kallon ta kamar TV 

      sae dae 

Shi kamal bae k'arasa wurin bed d'in ba so bae ga face d'inta ba 

    can wayar kamal yayi ringing ya fita dakin......

*note this story is fictional not real*

{getButton} $icon={download} $text={Download Book}


Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post