[Book] Kishiyata Jahadina Complete Hausa Novel

Kishiyata Jahadina

Title: Kishiyata Jahadina

Author: Mai Dambu Ce

Category: Love Story

Doc Size: 260KB

Doc Type: TXT

Pub Year: 2022

Description: Sauke cikakken littafin marubuciya "Mai Dambu Ce" mai suna "Kishiyata Jahadina" complete hausa novel muka kawo muku. A text document, pdf, docx ko epub. Za ku iya daukarsa.

Book Teaser:  "kaman yanda na fad'a miki mijinki  aure zaiyi ba makuwa sai haka  yafaru dole sai kintashi tsaye " yace  mata, 

wani mummun boka  yake  mata magana yana lashe baki 😋

Kaman zatayi kuka tace " boka yanzun yazanyi kenan wallahi akan kishiya zanyi iya kome Plss taimaka min kusan wannan shine  aurensa na tara kenan"

Yar budurwa dariya yayi yana Shafa wasu munanan kasunbarsa sannan yace " Salmah Kenan Ay wannan Karon bani zan miki aiki ba aljani d'an tsitsito zai miki aiki amma da shared'i hmmm bazaki iya ba "

"Haba boka har akwai abinda zai gagareni kome zanyi duk wahalar sa" tace kaman zata saka ihu,

Murmushin mugunta yayi yana karewa boons dinta kallon makwat ya had'iye yawu kafin ya sassauta yace " aikin da za'a miki sai aljani ya kwanta dake kafin aikin yayu amma babu dole idan fa yayi miki  kuma  da shared'in  Zaki  daina  sallame asuba  da la'asar sannan  Zaki daina wankar Janaba babu  sadaka kinji"

yayi magana kaman  bai damuwa ba amma a ransa kwad'ayinta yake kaman yayi Ya domin a bukace yake da ita. 

Zuba masa ido tayi kafin tayi murmushi tace " indai wannan ne mai sauki ne zaka samun ni dai bani k'aunar kishiya "

dariya yayi sannan yace "toh mushiga daga ciki ko"

Mikewa tayi zuwa cikin D'akin me cike da shirgi da tarkace. 

Ay suna shiga yayi kanta kaman wani mayuwanci dakyar yabar tacire kayan jikinta Wanda dama su suka jawo hankalinsa hmm wuta wuta yake aika mata da kayan aikin  take jikinta ya amashi aikensa sai Mike take tana nishi.

Also Download:

Hmm boka kam babu bakin magana sai ihu da nishi itama tuntana ganewa har tabar gane kome domin boka Basauki sai da ya murzata yake kaman kayan  wanki  itama banda yatsina fuskanta take  tana toshe hancinta sabida warin da take fita daga  jikinsa Murray's yayi sonshi kafin yace " maza tashi kitafi karkiyi wanka Zaki samu ya dawo Kuma da bukatarki ya dawo don haka kiminka masa kanki toh duk abinda kika ce masa toh zance miki "

Dakyar take magana sabida  wahalar  Sarah's tace " 

Boka ya batun Uwarsan kenan domin ita kesashi kome fa".

Dariya yayi sannan yace " ba sai ta ganshi ba tukun ai wannan aikin har da manta uwa zan barshi amma karki yarda  ya had'u da Wanda yasani kuma kisa ido akan sa sosai muje na baki sauran magani "

Haka suka fito daga d'akin ya had'a mata magani godiya tamasa sannan tafita bin k'ugunta yabi da kallon yana had'iye yawu Murmushi yayi yana Shafa kirjinsa. 

♡(∩o∩)♡

Dakyar tafito daga cikin sunkurun da tashiga wajen bokan tana zuwa tashiga motarta a guje tayi garin kaduna 

Tafiyar awa guda tayi Sannan isa barrack din Kaduna amma na manyan sojuji gidansu shine a farko block A 1.

kana ganin gidan kasan na babban Soja ne masu tsaron gidan suna ganinta suka bud'e mata get din gidan tun kafin tayi parking ta hango motarsa ko d'ar bata jiba tafi tashiga ciki.

Tana shiga babu sallama ta kwalawa y'ar aikinta kira '"Blessing "

da gudu ta iso  tace " yes Mah"

Wani mugun kallon tabita dashi tace " oga  ya dawo ko kin kalle shi ko? 

Zubewa kasa tayi tace " I swear to god  mah banga tafityarsa ba plss kibarni anan"

Kaman zatayi kuka take magana.

Yatsina fuska tayi sannan tace" ok jeki kawai "

haka tatashi jikinta a sanyanye tashiga kitchen tana mamaki Uwar d'akinta. 

Yana toilet yaji muryar ta da sauri ya gama yafito kafin  ya isa kofar har  tashigo wani irin kallo tamasa take ya susuce ya kama wani abu kaman wani sauna murmushi tayi tace " ya aiki "

"Alhamdulillah " yace, 

Yana mata wani shu'amar kallon irin Wanda ake cewa Zaki sani, tafiya take  kaman zatayi ba jikinta  har girgiza yake tsabagin kwarewa hmmm. 

Ai kasa hakuri yayi da jan ran datake masa jiki na rawa ya fisgota yace " Salmah horan Ya isa haka plss abani na hakkina Don Allah".

{getButton} $icon={download} $text={Download Book}


Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post