[Book] Lokaci Ne Complete Hausa Novel by Fauxia M. Bala

Lokaci Ne

Title: Lokaci Ne

Author: Fauxia M. Bala

Category: Fiction

Doc Size: 211KB

Doc Type: TXT

Pub Year: 2021

Description: Sauke cikakken littafin marubuciya "Fauxia M. Bala" mai suna "Lokaci Ne" complete hausa novel muka kawo muku. A text document, pdf, docx ko epub. Za ku iya daukarsa.

Book Teaser: "Wayyo Allah wayyo Allah NA shiga uku don girman Allah kiyi hakuri bazan k'araba"....rufemin baki Wanda tagado tsiya yar'mahaukaciya,Ai,sainaci Uwarki tunda ban'isa nasake Abu kiyiba kin'rainani,

Amma ba'laifin kibani laifin Malam ne shima ganin kwana biyu na kele,shi  shine haryake turake gurin tsenannun chan me? Ake da boko,bokoko awuta,

Kuna kallo zamu shiga Aljannar Firdausi mu kyaliku kuna chan ana dokan ku..

Eh man goggo inji wata YAR bakar yarinya g'ajeruwa kamar tulu,shegu inji yarinyar takuma fad'a ta cin goruba....goggo kinsan har inbola(zage) suke mun itada meron gidan mai gari!!!!!!

K'yalita aitagama zuwa daga yau...rogo lado zai zo yasarumun inringa d'aura mata tala kullum tana fita tasha tana siyarmun....

Uhmmmmm uhmmmmm uhmmmm 

Goggo don Allah kiyi hak'uri bazan'iya tallaba ..tacigaba da sheshshekar kukanta.

Yarinya CE " yar kimanin shekaru goma sha hud'u.......Aminatu kinan "ya agurin Safiya da Malam isuhu(yuseef).Malam Yusif haifaffan garin kano ni ciki karamar hukumar TAKAI...shida Safiya Auran sanaya sukayi tunda iyayyan Maza abokai ni acikin kasuwa takai suke kasuwancinsu  inda mahaifin isuhu(malam samail) yake saidai kayan masurufe ,yayin da Malam garba mahaifin Safiya yake sai kayan miya..so sai suke zumunci Wanda ta sanadiyar hakani iyalin su kizumunci kamar babu gobe...

Inna Hadiza itace mahifiyar isuhu.

mace CE mai addini dasanin yakamata kawaice gareta sosai.auran zumunci ni akayimusu itada Malam samaila.yayan su biyu rak aduniya Malam isuhu sai yayarsa Yaya azimi  sunanta na gaskiya Hajara..anacemata azumini saboda cikin ramadana akahaifita,

shekara 9 tarani tsakaninsu da Malam isuhu.akwai kaunar juna atsakanisu sosai,kaunarsu tasamu asalini.

Sanadiyar rasuwar mahaifiyarsu inna Hadiza mahaifiyarsu..Wanda tarasu asakamakon rashin lpy datayi,

 a lokacin Malam isuhu na shekara 10 Yaya azimi na,shekara 19 don har anmata aurema itada mijin ta nuraini dan'gidan maigarin TAKAI...sunji mutuwar mahaifiyarsu sosai su da mahaifinsu..Wanda sandiyar rashintani Malam samaila haryakuma ga mahalincin sa beyi wani auranba..

su biyu suka taso suna mutuwar kaunar junansu sosai.

Biyayya yakewa Yaya azimi ,sosai saboda kume tasamu arayuwarta akan isuhu yake karewa yayi karatun primary Dana muhammadiya sosai.

Taso yacigaba da karatu Allah bainufa ba..sandiyar samun aiki da megidanta yayi acikin birnin kano tunda yayan gidan maigari sunakaratu harjami'a duk suna ciga ba.

Kawai sai tayanke shawara yacigaba sana'ar mahaifinsu.takawo jari tabashi alokacin yana shekara 24 aikwa Allah yasa mai nasibe...

Kafin kiceme ...yazama babban mutum yan matan kauyan sun mai chaaaa.dayake babu wanan agaban shi sana'ar sa yasa agaba...anahakani wata rana yadawu daga massalacin juma'a...yahadu da Safiya inna hauwa mahaifiyarta ta'aketa .

Bibiyarta yaringayi abaya haryaga inda tanufa ...gidan aminin mahaifinsa yaga tashiga sai yafara to wacece ita.

Dabai Santaba,aikawayayi cikin gidan yana gaida Malam garba.. Ganin fituwarshi yayi dayaron yana tambayarshi INA bak'on..

Ah ah wanni iren bak'o isuhu kaini YAU awaje ..

Uhmmmm baba inawuni yagida 

Lpy kalau  isuhu kwana biyu ...

Wallahi baba banazamani yanxu kullum muna hangar kano....

Toh madala Allah yataimaka...

Amin yace yana sunku dakai...baba wace tashiga gida ni yanxu bangani taba...

Murmushe yayi iren naso namanya.don yanzu yagani me isuhu yazo yi.. kanwarkace Safiya..yanxu kamanta Safiya..hummm baba gani nayi tachan ja... Ai kasan tunda ga Yaye Kasan n takuma chan kano gurin kanwar innarta adorayi.....sai dai tazo Hutu..yanxuma shi tazo..

Murmushe kawai isuhu kiyi.. Baba daman cewa nayi inba'ayimata miji ba...abare yahuce shike Kawu rabon wani?

Ah ah lal lai isuhu Allah yayimaka albarka .yajikansu Malam samaila da innarku kadawu da zumunci Allah yasa harkarshan rayuwarmu.....

Amin isuhu yace yana sunkuyi da kai.....

Kafin kice me dayake kauye ni..zance yazagaye gari isuhu zai aure Safiya yargidan Malam garba.kuwa fadi yake zumunci yadawu..... Allah yasanya alheri...

Anyi taro lpy..ankai amarya Wanda lefenta ma Yaya azimi CE tahadu shi akano.kuwa sanbarka yake isuhu yagyara gidansu anan yasaka Safiya zamana namutunci dakaunar juna suke yin shi... Kuwa akauyan kwatanchansu yake yi.....shekarar su uku da aure Allah ya albarkace su dasamun haihuwar Aminatu. Sunyi murna sosai ..haka aminatu tataso cikin so da kaunar iyayanta...

Anahaka wataran Malam yanazauni akasuwa sai ga..mai zogale nan dasuke siya....suka gaisai tatambashi ko zai siye zogale...kizubamun na Dari biyu aleda ....toh tacemai amma babu Leda bari inji sai intoru asabe takawu  maka...toh badamuwa yace.Gashi  ta tsaya masa aka k'erere..Asabe kinan yargida jumala mai zogale saboda rashin kamun kanta duk wanni dan'iska dake cikin kasuwa nan farkantani Sanin Maza agunnata kamar karya....

D'a garita yana nan danshege batasan waye ubansaba....saboda mazan datayi harka dasu batasan adadinsuba.

Yannan yaron lado shekarasa tara9.iskance da tab'ara babu Wanda bai iyaba goyan kakama Akicemai...Ni fa jumala naga mijin aure???? Ah ah uwar tawashe baki wayeshi danwaye?_bakuwa bani isuhu mai kayan masurufe!!!!iyeeee inji asabe tazaro ido  kinada hankali kuwa! Nidai shinakeso danhaka sai kisan yanda zakidani.lal lal babbar magana...mai mata kamar Safiya mezai yi dake asabe...Aure tabata amsa tana gantsarewa hadi da turo Baki....toh tunda kinshirya auran yanzo dole inyimiki shi Asabe ko zanyi yawu tsirara saikin aure isuhu..ko kifa hajia jumala mai zogale..tana  hura hancinta kamar kofar gari....

Safiya batasan hawa ba batasan sauka ba....saiji tayi ana godar shuguwa da amarya cikin gidanta...gaban tani yafadi da man taga Malam isuhu yanata shege da fice "yan kwanan kuma duk yachanja mata bakamar da ba.. Dakin kusa da ita tags sunufa. direct...

Bayin Allah lapiya tace musu..kalau wata kawar asabe,  sa'ade tabata amsa ...ko banan bani gidan isuhu mai masurufe...nan ni tabaso amsa tanajin wanni jire nadibanta.. 


Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post