[Music] Auta Waziri - Alaqar So

Auta Waziri

Hoh! Auta Waziri ya kara sakin watawakar fa! Mai taken, "Alaqar So" tabbas ita wagga waka ta yi dadi, mp3 download it.

Auta Waziri ne da wata mai murya mai dan karen dadi suka yi wakar, kun kuma yadda Auta ya kware sosai wurin yin wakoki a slow-motion sai kace eh!

A baya-bayan nan, auta waziri ya yi wakoki irinsu, "Autar Mata",  "Ke Nake Gani" da sauransu.

Wohoho! Ina masoyan Auta Waziri? Ku yi maza-maza ku hanzarta sauke wagga waka mai dadi.

Sauketa yanzu....

{getButton} $icon={download} $text={Download Mp3}


Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post