[Music] Isah Ayagi - Amini

Isah Ayag

Na kwana biyu ban ji waka mai taba zuciya da dadin sauraro ba irin wannan, wakar ta Isah Ayagi mai taken, "Amini" mp3 download.

Isah Ayagi a cikin ita ainihin wagga waka ya matukar tsayawa wurin tsaida harshensa yadda wakar ta daidaitu kwarai.

A baya-bayan nan mawaki Isah Ayagi ya yi wakoki irinsu, "Ke Zan Nuna",  "Dake Na Amince" da sauransu.

Kwarai-kwarai Ayagi ya shahara shima a fannin wakokin soyayya, kuma kamar kowanne mawakin Hausa, shi ma akwaishi da masoya.

To, ina daukacin masoyan Isah Ayagi? Ku sauke wannan waka tasa yanzu haka.

{getButton} $icon={download} $text={Download Mp3}


Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post