[Music] Kawu Dan Sarki - Alkibla Mp3 Download

Kawu Dan Sarki

Mawakin Ingallo, Kawu Dan Sarki ya saki sabuwar wakarsa ma taken, "Alkibla" mp3 download.

Wannan waka kam tayi dadi, ina dukkan daukacin masoyan wakokin Kawu? To fa ga naku ya dawo.

Za ku iya daukar wakar nan yanzu-yanzu ba tare da wani dogon labari ko bata lokaci ba.

A baya-bayan nan Kawu Dan Sarki ya saki wakoki irin su, "Katari", "Sifa" da sauran wakokinsa masu dan karen dadi.

Za ku iya sauke wakar nan yanzu haka, cikn sauki ba tare da bata lokaci ba.

{getButton} $icon={download} $text={Download Mp3}{getButton} $text={TELEGRAM CHANNEL}{getButton} $text={WHATSAPP GROUP}{getButton} $text={HAUSAEDOWN TV}

Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post