[Music] Sadiq Saleh - Idan So Cuta Ne

Idan So Cuta Ne

Mawakin fitacciyar wakar nan ta "Abin Ya Motsa" wato Sadi Saleh ya saki sabuwar wakarsa mai taken "Idan So Cuta Ne" mp3 download.

Wakar Abin Ya Motsa ta yi matukar dadi, don haka muna da yakinin ita kanta wagga sabuwar waka tasa za ta yi dadi ba dan kadan ba.

Ina daukacin masoyan Sadiq Saleh? Ku sauke wannan waka tasa yanzu.

{getButton} $icon={download} $text={Download Mp3}


Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post