[Music] Sadiq Technic - Yar Chararaz Mp3 Download

Yar Chararaz

Matashin mawakin Hausar nan dan kasar Ghana wato Sadiq Technic, ya saki dalleliyar wakarsa mai taken, "Yar Chararaz" mp3 download.

Eh to wakar akwai dan gaurayen turanci-turanci a ciki, amma fa duk da haka tana da dadi sosai.

Ina masoyan wakokin Hausa? Ku hanzarta sauke wannan waka tasa yanzu cikin sauki ba tare da shan wahala ba.

Kun san muna da mawakan Hausa 'yan kasar Ghana irinsu, NT4 da shi kansa Sadiq Technic din.

{getButton} $icon={download} $text={Download Mp3}

Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post