Shan Maziyi Na Sa Mata Walwala Da Farin Ciki?

Maziyyi Maniyi

A yayin da sha'ãwa ya motsawa da namiji, akwai wani ruwa mai yauki da yake fita daga gaban namiji. 

Wannan ruwan shi yake taimakawa axxakari shiga far_jin mace, wannan ruwan shi ake kira Maziyi.

A lokacin da mace take wasa da gavan mijinta musamman idan tana sotsan gavansa ana samun wannan ruwan ya shiga bakin mace, idan har hakan ya faru, masana a bangaren lafiya sukace kada mace ta tofar ta shanye shi saboda alfanun da shan yake da shi a tare da mace.

Likitoci sun tabbatar da cewa da akwai alfanu masu tarin yawa da duk macen da take shan maxiyin mijinta zata samu. 

Sai dai abunda wani zai tambaya shine, ko a likitance babu illar yin hakan?

Amsar itace babu illla sai ma alfanu. 

Masana sun gano, kuma suka tabbatar da cewa, duk macen data sha maxiyin mijinta zata kasance cikin walwala da farin ciki a wannan lokacin.

Bincike ya gano cewa shi wannan ruwan maxiyin yana kunshe ne da sinadarin oxytocin, progesterone, estrone, serotonin, da kuma melatonin. 

Har ila yau sun gano shi wannan sinadarin na Oxytocin, shine sinadarin dake kara dankon kauna da soyayya tsakanin miji da matarsa. 

Wannan yasa duk macen dake shan maxiyin mijinta zata kara sonsa.

Shi kuma sinadarin Progesterone, masanan suka ce yana gusar da duk wata damuwa dake tare da mace da zaran ta lashi wannan maxiyin nan take damuwa yake gushe mata ko ma ya hana damuwar zuwa gaba daya.

Har ila yau masana sun gano cewa duk ma'auratan da macen take shan maxiyin mijinta sunfi ma'auratan da basa yi samun zaman lafiya da kwanciyar hankali a auren nasu.

Shan Maxiyi yana karawa mace lafiya, kyaun fata da kuma hana zubar gashin kanta. Maxiyi shan sa na karawa mace lafiyan hakora da kuma sasu suyi fari tas, amma fa inji masana.

Sai dai a ta fuskan addini akwai hadisai da daman gaske da suka nuna cewa shi dai maxiyi wato madhi a larabce ba najasa bane. 

Haka nan kuma bai sa mutum yayi wankan janaba kamar yadda fitar maniyi yake sawa. Wasu malamai suna masa hukunci tamkar yin fitsari ne idan ya fito a saka ruwa a wanke shi kenan. 

Sai dai game da sha ko hadiye maxiyi, wasu malamai sun masa hukuncin shan maniyi wato a matsayin najasa ne. Wasu kuma suna ganin babu laifi domin bai kunshe da abunda zai cutar da mace. Don haka zabi ya rage ga ma'aurata, ko mace ta tofar ko kuma ta hadiye kayanta domin samun alfanun da muka ambata a sama.

Sai dai wasu matan shan maniyi ko maxiyi na iya musu illa da ake kira a turance allergic. Wasu matan idan sun sha jikinsu zai rika kaikayi, ko kumbura. Wasu kuma su rika numfashi sama sama da kyar. Idan kema haka kike yi sai ki daina. 

A darasin mu na gaba, zamu zakulowa ma'aurata abunda masana suka gano game da alfanu ko rashin alafun da maza suke samu a yayin shan gaban matansu.

Daga: Tsangayar Malam Tonga


Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post