Wata mata mai suna Zainab Yunusa ta maka mijinta Garba a kotun Shari’a … Mijinta na nemanta lokacin watan Azumi da Jinin al’ada, wata mata ta roki kotu ta raba aurensu