Download Your File / Go to External Link


A wannan shafin za ku samu damar sauke littafi, waka, bidiyo kuma wani file din da zasu dauko daga shafin HausaeDown.

In kuma ba downloading za ka yi ba, kaga an kawoka wannan shafin, to hakan na nufin za ka ziyarci shafi ne wani wanda yake daban wato External Link a turance.

Abinda za ka yi, sai ka yi jira na sakwanni 15, kafin mu gama tantance maka adireshin da za ka, domin mu duba ma ingancinsa.

Hakikanin gaskiya yin download na waka, littafi ko bidiyo daga shafin nan sauki gareshi.

Ga matakan da za ku bi:

  • Shafin nan yana budewa, zai ce muku ku "Please Wait a Minute" sai ku yi jira.
  • Bayan ya littafa sakwanni "15", sai kuma ya sake nuno muku "Click to Go To the Link".
  • To, kuna latsawa zai kaiku kasan shafin nan, sai ku kara latsa "Go to the Link".
  • Nan take file dinku zai fara download, in kuma external site ne, zai kaiku.

DALILIN TSARA MATAKIN NAN

Kun san ba a yin komai sai da dalili, to haka mu ma muna da namu dalilin da yasa muka tsara wannan matakin dauko waka, bidiyo ko audiyon daga HausaeDown.

Na farko: Domin mu tabbatar da sahihancin duk wani adireshin daukowa, yadda in dai kun jira, to baku da wata matsala.

Na biyu: Domin ku samu damar sake bincikar shafinmu ko zaku ga wani abu wanda kuke son karantawa ko daukowa.A KARSHE

Muna fatan kunji dadin ziyartar shafin nan mai albarka (HausaeDown) kada ku manta, kuci gaba da ziyartarsa domin daukar sabbin wakokin, bidiyo, karanta labarai da sauransu.

Mun gode.